Wednesday, 6 September 2017

A Karo Na Biyu Buhari Ya Soke Zaman Majalisar MinistociA karo na biyu tun bayan da ya dawo jinya daga waje, Shugaba Muhammad Buhari ya soke zaman majalisar ministoci wanda aka tsara gudanarwa a yau Laraba.
Ministan Yada Labarai, Lai Mohammed ya ce an soke zaman majalisar ce saboda rashin isasshen lokaci da ministocin za su nazari kan batutuwan da aka tsara tattaunawa a lokacin zaman sakamakon bukukuwan Babban sallah da aka gudanar.

Blogger
Disqus
Pilih Sistem Komentar Yang Anda Sukai

No comments

Disclaimer: Opinions expressed in comments are those of the comment 💬📝writers alone and does not reflect or represent the views of CLICKNAIJ Blog🚯