Tuesday, 11 September 2018

[Music] Hamisu Breaker -Diyar Fulani ( Offical Audio )

Music :: Sabuwar wakar Hamisu breaker mai suna ” Diyar Fulani ” waka wace aka buga da kidan kalangu duk cikin nishadantar da masoya da sauran masu sauraren wakokin hausa.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Hamisu breaker hayaaa
– Kauna tana kirana
– Dan Allah dawo diyar fulani
– Domin ki aminta ki kulani
- Advertisement -
– Sirrin dake a ranki bani
– Kuma ni ban wuce ka’idaba
– Masoyiya sanyin idaniya
– Gamo dake riba sarauniya
– A duniya samun masoyi riba
– Bikin danai nasan ba zaki jaba
   For more promote you can contact to me :
      08035971242/  08035597422          DOWNLOAD MUSIC HERE

Blogger
Disqus
Pilih Sistem Komentar Yang Anda Sukai

No comments

Disclaimer: Opinions expressed in comments are those of the comment 💬📝writers alone and does not reflect or represent the views of CLICKNAIJ Blog🚯